454 B
454 B
Menene maganganun Irmiyaga saraiya?
Irmiya ya gaya wa Seraiya sa'anda ya iso Babila sai ya karanta dukkan abin da ke rubuce a cikin naɗaɗɗen littafin, ya daura dutse a kai sai ya jefa shi cikin rafin Ifratis.
Don me ya sa Seraiyazai jefa naɗaɗɗen littafin cikin rafi?
Sa'anda ya jefa naɗaɗɗen littafin a cikin rafin, mutanen za su gane cewa babila zai nisi kamar yadda naɗaɗɗen littafin ya nisi saboda masifan da Yahweh ya aika kanta.