ha_tq/jer/51/61.md

386 B

Menene umurnin Irmiya wa Seraiya?

Irmiya ya gaya wa Seraiya sa'anda ya iso Babila sai ya karanta dukkan abin da ke rubuce a cikin naɗaɗɗen littafin, ya daura dutse a kai sai ya jefa shi cikin rafin Ifratis.

Menene a ka rubuta a cikin naɗaɗɗen littafi?

Yahweh ya furta cewa Babila zai hallaka,kuma ba mutum ko dabba da zai zauna a cikinta, za ta zama lalatacciya har abada.