ha_tq/jer/51/59.md

184 B

wanene shugaban hafsan sarki Zedekiya?

Seraya shi ne shugaban hafsan.

Menene Irmiya ya rubuta a cikin naɗaɗɗen littafi?

Irmiya ya rubuta dukkan masifan da zai abko waBabila.