Su fita daga Babila, su gudu zuwa Urushalima, wurin yahweh.
Sun ji da cewa baƙi sun shiga cikin wuri mafi tsraki na gidan Yahweh.