ha_tq/jer/51/45.md

139 B

Menene Yahweh ya gaya wa mutanen sa da suke a Babila su yi?

Ya gaya masu su gudu su ceci raayukan su daga rikicin da zai faru da kasar.