Yahweh zai hukauta Bel ya kuma sa mutanen Babila su bayar da baye-bayen da suke bawa Bel, kuma ganuwar Babila zai rushe.