Zai ji rokon su ya rama masu akan Babila. zai sa mabulbulolinta ya bushe ya kuma sa ta ta zama kogunan wanda ba wadna zai zauna a ciki.