ha_tq/jer/51/29.md

128 B

Menene shirin Yahweh game da Babila?

Shirin Yahweh game da Babila shi ne ya zamar da ita lalatarciyar ƙasa inda ba mazauna.