ha_tq/jer/51/25.md

170 B

Menene Yahweh zai yiwa Babila domin yarda suka hallakar da mutane a dukkan duniya?

Yahweh zai hallaka su gaba ɗayan Babila, kuma babu wanda zai kara zama a cikin ta.