ha_tq/jer/51/05.md

283 B

Menene Yahweh ya tunashe mutanen sa da she?

Ya tunashe su da cewa koda sheke mutanen su sun yi zunubi she Allahn su ne kuma ba zai yashe su ba.

Menene yahweh ya gaya wa mutanen Isra'ila su yi?

Ya gaya wa mutanen sa su gudu, saboda su guje wa hukuncin da yake zuwa kan Babila.