ha_tq/jer/51/03.md

183 B

Wanne irin hari ne za a yi wa sojojin babila?

Za ' hare su babu tsammani wanda sojojin Babila ba za su sami damar sa kayan yaƙi su ba. Harin zai hallakar da sojojin da mutanenta.