ha_tq/jer/50/45.md

111 B

Menene yahweh ya shirya ya yi wa mutanen Babila?

Yahweh ya shirya ya hallakar da mutanen Babila gaba ɗaya.