ha_tq/jer/50/43.md

196 B

Yaya sarkin Babila ya ji bayan da ya ji wannan rehoton da ga wurin Irmiyada cewa sojoji daga arewa suna zuwa su karɓe Babila?

Bayan jin wannan rehoton sarkin ya gudu kamar macen da zata aihu.