Ba bu wanda zai tsira da hallakr da maƙiyin Babila za ta kawo a kan ta. Maƙiyin ta za ta kashe dukka mayaƙinta saboda abin da ta yi wa Yahweh.