ha_tq/jer/50/27.md

212 B

Menene Isra'ilawan da suka tsira a Babila za su yi magana akai?

Za su yi magana akan yadda Yahweh ya hori Babila yadda ya kama mayaƙin ta ya sa aka yanka su saboda abin da aka yi wa ikilisiyar sa a Sihiyona.