ha_tq/jer/50/25.md

260 B

Wanne aiki ne yakamata Yahweh ya yi?

Yahweh ya buɗe wurin ajiyar kayan yaƙinsa kuma yana fito da kayan yaƙin ya karfafa maƙiyin ta su hari Babila, Ku buɗe rumbunanta ku tara ta kamar tsibin hatsi. Ku keɓe ta domin hallakarwa. kada ku rage ma ta komi.