ha_tq/jer/50/06.md

300 B

Don me yaa sa Yahweh ya kwatanta mutanen sa kamar bacecen garki?

Ya kwatanta su kamar bacecen garki saboda makiyayin su ya baude da su kuma sun manta daƙasarsu.

Menene abokan gaban su suka ce sa'anda sun kasa cinye mutanen Yahweh?

Abokan gãbansu sun ce ai saboda sun yi zunubi ne ga Yahweh.