ha_tq/jer/50/03.md

229 B

Wanene zai tashe a kan Babila?

Al'umma daga arewa.

Menene mutanen Isra'ila zu su yi sa'anda da aka hari Babila?

Mutanen za su zo tare da kuka za nemi Yahweh. za su faskance Sihiyona su kuma sabonta alkawarin su madauwami.