ha_tq/jer/49/37.md

252 B

Menene Yahweh zai yi saboda yana fushe da mutanen Elam?

Yahweh zai bar maƙiyin su tattake su ya kuma kawo masifa a kan su, kashe su,ya kuma hallkar da su gaba ɗaya.

Menene Yahweh zai yi wa mutanen Elam wata rana?

Zai bar su su koma ƙasar su.