ha_tq/jer/49/34.md

211 B

Yaushe ne Irmiya ya karɓe anabci game da Elam?

Ya sami ta lokacin da Zedakiya yake mulkin Yahuda.

Sa'anda Yahweh ya karya 'yan bakan Elam, ina ne mutanen za su ji?

Mutanen za su je dukkan sashin duniya.