ha_tq/jer/49/32.md

237 B

Menene Yahweh zai yi wa mutanen Hazor sa'anda Nebukadnezar ya karɓe rakuminsu da kayan yaƙi a ganima?

zan sa iska ta watsar da su.

Wanene zai zauna a birnin bayan da Nebukadnrzar ya hare ta?

Diloli ne kawai za su zauna a wurin.