ha_tq/jer/49/30.md

253 B

Don me ya sa Wannan zai za hari mai sauki ga Nebukadnezar?

Zai zama mai sauki saboda mutanen ba su da kofofi ko makarai, kuma suna zaune da kansu.

A ina ne mutanen Hazor za su zauna bayan za Nebukadnezar ya hare su?

Za su zauna a ramuka a ƙasa.