ha_tq/jer/49/28.md

150 B

Menene Yahweh ya gaya wa Nebukadnezar ya yi da Kedar?

Ya ce wa Nebukadnezar ya kai wa mutanen hari, ya hallakar da su, kuma ya mallaki wuraren su.