ha_tq/jer/49/12.md

191 B

Don me ya sa Idomawa sun sani da cewa Yahweh zai hukunta su?

Sun gani da cewa ko wadan nan da Yahweh baya hukunta su sun sha wahala.

Me Yahweh ya ce zai yi wa Bozrah?

Zai hallaka she.