ha_tq/jer/49/07.md

238 B

Menene ya faru da masu hikimar Idom?

Ma su hikimar Idom sun tafi.

Menene mutanen Idom zasu yi bayan da masu hikimar su sun tafi?

Sai su gudu su zauna a ramuka a ƙasa.

Menene Yahweh zai yi wa Isuwa?

Zai kawo masifa akan Isuwa.