Za a hallakar da Mobilawa da 'yayan su maza da mata kuma za a kama a kai su wasu ƙasashe, amma wata rana Yahweh zai bar su su dawo ƙasar su.