Saboda Yahweh ya hallakar da Mowab kamar yadda mutane su ke hallakar da tukunyan da ba wadan zai yi amfani da ita.