ha_tq/jer/48/36.md

183 B

Ta yaya mutanen Kir Hereset su ka bayana bakincikin su saboda arzikin su ya kare

Sun haske kawunar su da gemunar su, yanke hahhayen su sun kuma saka tufafin makoki a kwankwasonsu.