ha_tq/jer/48/30.md

156 B

Don me ya sa Yahweh ya na makoki, in kuna tada murya ga mutanen Mowab?

Yahweh ya na makoik saboda ya sani cewa rashin biyayan Mowab zai bar su ba komai.