ha_tq/jer/48/18.md

257 B

Menene mutanen da su ke birnin Dibon da Arnon za su yi amaimakon dagankai?

Za su kula cewa a hadare su kuma su kula da mutanen da su ke neman tsira. Ku yi makoki; Ku yi ihun neman taimako. Ku faɗawa mutanen yankin kogin Arnon cewa an hallakar da Mowab.