ha_tq/jer/48/08.md

291 B

Menene Yahweh ya ce zai faru da garuruwa a Mowab?

Duk za a hallakar da su, babu ko ɗaya a cikin su da zai tsira.

Menene zai faru da biranen su?

Za su zama kufar inda ba wanda zai zauna.

Menene Yahweh zai yi da duk wanda ba zai kashe masa Mobilawa ba?

Yahweh zai la'antar da she.