ha_tq/jer/48/01.md

165 B

Menene Yahweh ya ce game da Mowab?

Hasumiya zai faru a birnin, babu wanda zai sami daraja a Mowab, kuma maƙiyin su za su so su hallakar da su a masayin al'umma.