ha_tq/jer/47/05.md

232 B

Menene mutanen Filistiyawa za su roke Yahweh ya yi

Suna rokon sa ya daina kashe su.

Don me ya sa Yahweh ba zai daina kisa ba?

Domin yana so ya hadari dukkan mutanen da suke zama a Ashkelon da kuma ƙasashen da ke gefen teku.