ha_tq/jer/47/03.md

254 B

Ta yaya mutane Filistiyawa zata sani cewa maƙiyin su tana zuwa ta hallakar da su?

Za su ji motsin sawayen ƙarfafan dawakansu 'kofatansu na ruri akan karusansu da kuma ƙarar gargarensu, ubanni ba za su taimaki 'ya'yansu ba sabo da rashin ƙarfinsu.