ha_tq/jer/46/20.md

240 B

Wanne babba ne marubucin ya ce Masar tana kama da kamin yaƙin?

Masar karamar shanu ne mai kyau, kuma sojojin su kamar babbar shanu ne.

Wanne dabba ne marubucin ya ce Masar tana kama da bayan yaƙin?

Ya ce Masar tana kama da maciji.