ha_tq/jer/44/26.md

267 B

Menene Irmiya ya gaya wa mutanen su yi bayan da suka cika alkawarin su?

Ya gaya masu cewa ba za su sake yi wa Yahweh sujadaba, amma duk za su mutu da yunwa da kuma takobi.

Menene zai faru da waɗanda ba su mutu da takobi ba?

Za su koma daga Masar zuwa Yahuda.