ha_tq/jer/44/22.md

373 B

Menene abin da Yahweh ba zai sake jumrewa ba?

Ba zai sake jumre abin da mutanen su ke yi ba.

Menene zai faru da ƙasar su bayan da Yahweh bai iya jumre a ba kuma?

ƙasarsu ta zama yassashiya, da abin reni, da la'antace.

Don me ya sa wannan masifa ya faru da su?

Domin su kona turare su yi ma gumaka sujada su kuma yi zunubi ga Yahweh, saboda ba za su ji she ba.