ha_tq/jer/44/15.md

298 B

Menene mutanen suke tunani zai faru idan suka cigaba da kona turaren da wa sa bayebayen sha ga sarauniyar sama?

Mutanen suna tunanin cewa za su koshe da abin ci su kuma yi arziki, da rashin faskantar wani masifa idan suka cigaba da kona turare da kuma watsar da baybayen sha ga sarauniyar sama.