ha_tq/jer/44/13.md

162 B

Menene yahweh ya ce game da raguwan mutanen Yahuda?

Ya ce ba wani a cikin su da yake so ya koma Yahuda da zai koma, ko da she ke kadan za su tsira zuwa masar.