Yahweh ya ce zai fa fuskar sa a kak su ya kawo masu masifa ya hallakar da su kamar yadda ya hallakar da Urushalima: da takobi yunwa da kuma bala'i.