Mutane nawane da su ka je Masar Yahweh zai bar su a raye?
Ba zai bar ko dayan su ya rayu ba.
Ta yaya suka y wa Yahweh laifi?
Sun yi wa Yahweh laifi da aikin hannayen su, da kona turare ga wasu alloli a Masar.
Menene Yahweh ya ce zai faru da su a Masr?
Zai hallakar da su.