ha_tq/jer/44/04.md

347 B

Menene annabawan Yahweh sun gaya wa mutanen?

Annabawan su gaya wa mutanen su daina yin abin da Yahweh baya so.

Menene mutanen suka yi bayn da annabawan su yi masu magana?

Sun ƙi su ji.

Menene yahweh ya yi sa'anda Yahudiyawan su ƙi su saurare annabawan?

Yahweh ya saukar da fushin sa da halaran sa ya hallakar da Urushalima da Yahuda.