ha_tq/jer/44/01.md

158 B

Don me ya sa Irmiya ya cewa Yahweh ya kawo masifa akan Urushalima da biranen Yahuda?

Irmiya ya fada haka saboda mutanen sun koma yi wa wasu alloli sujada.