ha_tq/jer/43/11.md

261 B

Menene Yahweh y ce zai faru da mutanen sa'anda Nebukadzzar ya hadari ƙasar Masar?

Yahweh ya ce Nebukadzzar zai kashi wasu ya kuma kai wasu bauta.

Menene Yahweh ya ce Nebukadzzar zai yi da haikali alloli na Masar?

Yahweh ya ce zai kone su ko ya kama su.