Ya gaya ma su ya binne su kusa da gedan Fir'auna a Tafanhes saboda ya nuna cewa Nebukadzzar zai zauna a kan kursiyin.