Za su biya da rayukan su saboda su gaya wa Irmiya ya gaya masu sakon Yahweh, amma baza su yi abi da Yahweh ya gaya masu su yi ba.