ha_tq/jer/42/18.md

212 B

Me zai faru da su idan su je Masar?

Za su zama abin zargi kuma baza su kuma ba.

Don me ya sa mutane baza su kara ganin ƙasar ba?

Yahweh ya gaya masu kada su je Masar, kuma zai ji haushin su idan suka je.