ha_tq/jer/42/15.md

176 B

Menene Yahweh ya ce zai faru da mutanen idan mutanen sun je Masar su zauna a wurin?

Idan suka je su zauna a Masar, Yahweh ya ce za su mutu da tokobi, yunwa, da kuma bala'i.