ha_tq/jer/42/11.md

125 B

Menene Yahweh ya ce zai yi saboda yana tare da su?

Ya ce zai cece su, ka yi masu jinkai da tausayi, ya kawo su ƙasar su.