Ya ce zai yi masu addu'a ya kuma gaya masu duk abin da Yahweh ya faɗa.
Sun ce zasu yi duk abin da yahweh ya gaya masu su yi.